Fadi abun da yafi burgeka game da wadannan malaman namu su 27, Kuma wa’azin wa kafi bibiya a cikin su.
A cikin Malaman nan namu na Sunnah su 6 wane ne yake burge ka kuma kafi bibiyar karatun sa.
1- Sheikh Kabiru Gombe

2- Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

3- Dr. Bashir Aliyu Umar

4- Sheikh Ali Isah Ibrahim Pantami

5- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

6- Sheikh Abdullah Gadon Kaya

Wanne neya fi burge ka a cikin su?