Masha Allah; Yadda Malam Isah Ali Ibrahim Pantami yake ta raba kayan abinci ga mabukata a jahohi saboda azumi.

Masha Allah; Yadda Malam Isah Ali Ibrahim Pantami yake ta raba kayan abinci ga mabukata a jahohi saboda azumi.

Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami ya raba kayan abincin ga Mabukata saboda su sami damar sarrafa abin da zasu na buda baki.

Ana cikin wani hali a Nijeriya na tsadar kayan masarufi da wahalar rayuwa, wannan dalilin yasa wasu masu hali da yan siyasa suke ta raba kayan abin ci a fadain kasar.

‘yan uwa idan Allah Ubangiji ya hore maka ka daure ka taimakawa wanda basu dashi, ko babu yawa kuma ko mutum dayane, Saboda Manzon Allah (S.A.W) yana cewa duk wanda ya ciyar da mai azumi yana da ladan wanda ya ciyar.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!