Azumi 30 za ayi, Ba a ga watan Sallah Karama ba a Saudiya

KAI TSAYE: Abu Uku da ya kamata ku sani yanzu haka game da ganin wata a Saudiyya…

⤵️
Na farko dai wannan shine Dr Abdullah Khudairi, shugaban masana falaki kuma shine wanda ke jagorantar ganin wata yau a Saudiyya, ya ce bayaninsu ba gaibu bane su ma suna kuskure domin a baya sun taba cewa ba za a ga watan ba kuma aka gani a yankin Sudair…

Abu na Biyu kuma zuwa yanzu hazo yayi yawa a yankin Riyadh, da Tumair da Sudair har ma anyi ruwan sama a wasu yanki na Riyadh wanda hakan yana iya jawo cikas a ganin watan yau…

Na Uku kuma Saudiyya ta fitar da sanarwar cewa ba za ayi sallar kusufin rana ba saboda kusufin ba zai shafi Saudiyya sosai ba…

Kuyi following shafin =>> Kannywoodstyle.ng domin samun labarin halin da ake ciki da dumi-dumi

EidAlFitr

kannywoodstyle #kannywoodNews #kannywood #bbchausa #hausa #arewa

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!