
Hotunan shugaban hukumar tace fina-finai Abba El-Mustapha tare da matarsa da ‘ya’yansa.
Fitaccen jarumin masana’antar Kannywood Abba El-Mustapha wnada yanzu shine shugaban hukumar tace fina-finai ta Kannywood.
Hotunan Sa Shida Iyalinsa
Ranar Auren sa da matarsa









Ranar da Babbar ‘yarsa ta sauke Alkur’ani

