A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur’ani, Allah yasa Alkhairi

A Karshe dai Adam Zango Ya Fitar da Matar da Zai Aura me Suna Hafsatu Habib Hafizal Alkur’an, Allah yasa Alkhairi.

“Ina tabbatar wa da jama’a cewa na faɗa soyayyar wannan baiwar Allah da kukaga na sa, wa’azin ta a shafi na, wato Hafsatu Habib.

Zuwa yanzu dai ita batasan ina son ta ba, amma Allah ya sani na faɗa a son ta sosai, kuma indai zata amince dani zan Aure ta.

Ni na ganta naji ina son ta, ina fatan za ta amince dani. ~ Cewar Jarumi Adam A Zango

Ga Jerin Hotunan Hafsatu

Wane fata za ku yi masa ?

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!