Neman kudi ne ya kawo ni Kannywood – Inji Radiya Jarumar da ke tashe manyan fina-finan Kannywood

Neman kudi ne ya kawo ni Kannywood – Inji Radiya Jarumar da ke tashe manyan fina-finan Kannywood

Fitacciyar matashiyar jaruma a masana’antar Kannywood wacce tauraruwarta ta fara haskawa mai suna Radiya Jibrin tayi wata hira da Gidan Radio da yanar gizon Freedom Kano.

HOTO: Radiya Jibrin

Jaruma Radiya Jibrin ta bayyana Gidan jaridar Freedom Radio Nigeria cewa “Neman kudi ne ya kawo ni Kannywood kuma ina samu, saboda lokacin dana shigo an fara biya na da 20k aka dawo 50k yanzu ana biya na 200k zuwa 500k”

Wannan Hotunan Jarumar ne lokacin daukar wata Waka ta Abdul D One.

HOTO: Jaruma Radiya Jibrin a gurin daukar Shirin LULU DA ANDALU.

Jaruma Radiya Jibrin tare da Sadiq Sani Sadiq a wani film.

Jaruma Radiya Jibrin tare da Sadiq Sani Danja a wani film.

Jaruma Radiya Jibrin tare da Sadiq Garzali Miko a wani film.

GA CIKAKKEN BIDIYON TATTAUNAWAR

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!