Hotunan tsohuwar matar Adam A Zango da ya saka a karshe – Safiya Challawa

Hotunan tsohuwar matar Adam A Zango da ya saka a karshe – Safiya Challawa

Fitaccen jarumi kuma Mawaki mai bada umarni Adam A Zango, wanda yake haifaffen garin Kaduna yana rayuwarsa yanzu a Kano.

Jarumi Adam A Zango ya auri Mata guda 5 duka kuma ya rabu da matan nasa, Wanda akai binciken yafi ko wane jarumi yawan Aure – aure a Tarihin masana’antar Kannywood.

GA JERIN HOTUNAN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!