Hotunan Jarumi Ali Nuhu tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma ‘Yayansa

Hotunan Jarumi Ali Nuhu tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma ‘Yayansa

Gwanin Sha’awa Hotunan Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Ali Nuhu Wanda a Yanzu Shine Shugaban Hukumar Finafinai ta Nigeria baki daya.

Mun Kawo Maku Hotunan sa tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa , tare da Yayansa guda biyu.

Mahaifin Ali Nuhu

Late Nuhu Poloma

Mahaifiyar Ali Nuhu

Matar Ali Nuhu

Hajiya Maimuna Garba

Yar Gidan Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu

Dan Gidan Ali Nuhu

Ahmad Ali Nuhu

Ali Nuhu Family ❤️

Taron family a Gidan Ali Nuhu

Hajiya Maimuna Garba da Yarta Fatima Ali Nuhu

Hajj. Maimuna Ali Nuhu tare da ‘Ya ‘yanta

CIKAKKEN TARIHIN ALI NUHU

Ali Nuhu An haife shi a ranar 15 ga watan Maris a shekarar 1974 a Jihar Borno. Ya kasance Shahararren jarumin fina-finai, kuma mai shiryawa tare da bayar da umarni na fina-finan Hausa wato Kannywood da Turanci a Najeriya wato Nollywood, Jarumin wanda ake ma lakani da Sarki musamman ma a masana’antar Kannywood.

Shahararre ne a cikin dukkan jarumai na fina-finai musamman na Hausa wato Kannywood, Sarki Ali Nuhu ya yi aure ne a ranar 28 ga watan disamban , shekarar 2003.

Farkon rayuwa

An haifi Ali Nuhu a Maiduguri, jihar Borno, a arewa maso gabashin Najeriya. Mahaifinsa Nuhu Poloma daga Balanga gari Jihar Gombe da mahaifiyarsa, da Fatima Karderam Digema daga Bama gidan gwamnatin jihar Borno. Ya girma a Jos da Kano.

Ilimi

Ya yi karatu a Jami’ar Jos, Bayan karatun sakandare, ya sami digiri na farko a fannin ilimin fasaha daga Jami’ar Jos. Yayi bautar kasa a Ibadan da ke jihar Oyo. Daga baya ya halarci Jami’ar Kudancin Kalifoniya don yayi kwas a fagen shirya fina-finai da fasahar sinima.[4]

Sana’ar fim

Ali Nuhu ya fara fitowa a fim ne a shekarar ta 1999 mai suna “Abin sirri ne”. An fi saninsa da rawar da yake takawa a “Sangaya” wanda ya zama ɗayan finafinan Hausa da suka fi samun kuɗi a lokacin. Ali Nuhu ya fito a fina-finai da dama, wadanda suka hada da Azal.

Jarumin Maza, da Stinda a matsayin fitaccen Jarumi a wajen bayar da gudummawa a yayin bikin bayar da kyaututtuka na African Movie Academy a (2007). A shekarar ta 2019, Ali Nuhu ya yi bikin cikarsa shekaru 20 a masana’antar nishadantarwa. Ya fito a fina-finai kusan dari biyar (500).[5]

Mabiya

inda akayi ittifaki akan yana da mabiya a Twitter sama da 140,000 da kuma mabiya a Facebook sama da 1,200,000 da kuma wasu a shafin Instagram sama da 1,000,000.[6][7]

Fina Finai a Kannywood

(BT) na nufin Ba Tabbas, ma’ana babu tabbacin kwanan wata da shekarar da fim din ya fita. Yayin da akwai wasu kuma da ake da tabbacin kwanan watan fitar su.

  1. Abaya BT Alhini BT
  2. Abin Sirri Ne 1998 Ali BT
  3. Alhini BT Alkebba BT
  4. Ali BT
  5. Alkebba BT
  6. Ambato BT
  7. Aska Tara BT
  8. Zuwa Da Kai BT
  9. Uwar Miji BT
  10. ‘Ya ‘Ya Na BT
  11. Ina Miji Na? BT
  12. Gambiza BT
  13. Namijin Duniya BT
  14. Dama da Hauni BT
  15. Ga Fili Ga Mai Doki BT
  16. Masu Aji BT
  17. Zo Mu Zauna BT
  18. Mashi 2003
  19. Gida da Waje BT
  20. Yanayi BT
  21. Farin Wata BT
  22. Sakayya 1998
  23. Harafin So BT
  24. Zuciya Ko Ruhi BT
  25. Sangaya 2000
  26. JIGAL 2002
  27. Bashin Gaba BT
  28. Mai Gadon Zinare BT
  29. Ragowar Yaki BT
  30. Kishin Mata BT
  31. Jurwaye BT
  32. Fitilar Dare BT
  33. Rana da Wata BT
  34. Umarnin Uwa BT
  35. Gadan Ga BT
  36. Sabon Shafi BT
  37. Hawan Girma BT
  38. Khalid BT
  39. Maraichi BT
  40. Har Abada BT
  41. Qiyasi BT
  42. Shamsiyya BT
  43. Tawakkali BT
  44. Raliya BT
  45. Maryam Diyana BT
  46. Rawani BT
  47. Ban Ga Masoyi Ba BT
  48. Gidan Iko BT
  49. Zamba BT
  50. Kamilalla BT
  51. Nazari BT
  52. Garinmu da Zafi (Dawo-Dawo) BT
  53. Bilal BT
  54. Mujadala BT
  55. Bahaushiya BT
  56. Rariya 2017
  57. Dangin Miji 2017
  58. Ba Tabbas 2017
  59. Mansoor 2017
  60. Zuciya Da Hawaye 2017
  61. Wacece Sarauniya? 2017
  62. Jarumta 2016
  63. Mu’amalat 2016
  64. Dattijo 2016
  65. Shinaz 2016
  66. Igiyar Zato 2016
  67. Halacci 2015
  68. ‘Yar Tasha 2015
  69. Wutar Gaba 2015
  70. Bani Bake 2015
  71. Gamu Nan Dai 2015
  72. Uba da ‘Da 2015
  73. Baya da Kura 2015
  74. Ba’asi 2015
  75. Sallamar So 2015
  76. Kurman Allo 2015
  77. Nasibi 2015
  78. Hanyar Kano 2014
  79. Sirrin Da Ke Raina 2014
  80. Mai Dalilin Aure (Match Maker) 2014
  81. Jinin Jiki Na 2014
  82. Garbati 2014
  83. ‘Ya daga Allah 2014
  84. Idan Hakane 2014
  85. Kanin Miji 2014
  86. Mati da Lado 2014
  87. Sai a Lahira 2014
  88. Munafikin Mata 2014
  89. Duniyar Nan 2014
  90. So Aljannar Duniya 2014
  91. Hujja 2014
  92. Hakkin Miji 2014
  93. Andamali 2013
  94. Dakin Amarya 2013
  95. Nadawo Gareki 2013
  96. Wani Gari 2013
  97. Da Kishiyar Gida 2013
  98. Haske 2013
  99. Lamiraj 2013
  100. Jarumin Maza 2013
  101. Fari Da Baki 2013
  102. Zuri’a 2013
  103. Mai Jego 2013
  104. Mai Farin Jini 2013
  105. Halisa 2013
  106. Matar Jami’a 2013
  107. Kudi A Duhu 2013
  108. Madubin Dubawa 2012
  109. Gani Gaka 2012
  110. Wani Hanin 2012
  111. Kudi A Duhu 2012
  112. Son Zuciya 2012
  113. Dan Marayan Zaki 2012
  114. Kara da

Lamban girma

Ali Nuhu yana daga cikin jaruman fina-finan Hausa wadanda ke gaba-gaba wajen samun gagarumar nasarori a masana’antar ta Kannywood dama ta mutanen kudancin Najeriya wato Nollywood. Anan zamu kawo maku wasu daga cikin kyaututtukan da Ali Nuhu ya samu a harkar sa ta shirya

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!