Kalli hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Yanzu kusan shekaru 15 da suka wuce

Kalli hotunan ranar da aka daura Auren fitattun jaruman Kannywood, Yanzu kusan shekaru 15 da suka wuce

Yau Kimanin Shekaru goma sha biyar 15 da aka daura Auren wasu daga cikin Fitattun jarumai a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa ta Kannywood.

Da dama daga cikin Jaruman har Yanzu Suna nan tare da iyalansu, Yayin da wasu kuma Auren ya samu tangarda, ga jerin jaruman nan da hotunan su a kasa.

1- Ali Nuhu Mohammed da Matarsa Maimuna

2- Sadiq Sani Sadiq da Matarsa Maryam

3- Abba El-mustapha da matarsa Fatima

4- TY Shaba da matarsa Samira

5- Umar M Shareef da Matarsa Aisha

6- Sani Danja da matarsa Mansura

7- Adam A Zango da matarsa ta uku Safiya

8- Murgayi Ahmad S Nuhu da matarsa 😭

9- Nura M Inuwa da matarsa

Wannan kadan muka kawo muku daga cikin jaruam kannywood wanda suka dade dayin aure.

Akwai jerin wasu da bamu samu damar kawo muku su ba a nan, amma zamu ajiye muku Bidiyo a kasa da zaku gansu duka.

GA CIKAKKEN BIDIYON 👇👇

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!