Duniya Abin Tsoro, An Shiga Har gida anyiwa Kaka da Jika K*san gillan da babu gaira babu Dalili.
Yanzu Muke Samu MummunanLabari Daya Samu Yan Uwan Wata Member Tamu A Wannan Gida ..A Jiya Da Daddare Ne Aka Shiga Har Gida Akama Kanwarta Da Kuma Kakanta Kisan Gilllah.. Wannan Rayuwa Dame Yayi Kama ,Allah Ubangiji Ya Gafarta Masu Yasa Sun Huta…
A Madadin Wannan shafi namu Muna Miko Sakon Ta’aziyar Mu Zuwa Ga Yan Uwan Hajja Da Balkisu…Allah Ya Gafarta Masu Ya Kuma Bada Hakurin Rashi..
SUNA BARAN ADDU’OI AGAREKU
