Wani malamin izala da yake tafsir da matarsa a zariya ya jawo cece kuce a fadin nigeriya kalli yadda…..

Tofah cece kuce ya barke bayan ganin wani malamin izala yana gabatar da wa’azi tare da matarsa tana jamai baki a garin zariya.

Alfijir hausa sun rawaito cewa malamin dan izala ne wanda yake gudanar da rayuwarsa a zariya wanda wannan wa’azi da yake yasha ban ban da sauran yadda al’umma sukeyi.

Allah yasa mudace Allah ya kara hada kan Al ummar musulmai ameen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan rahoton da muka kawo muku ya kamata ku bayyana mana a comment section.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!