Hotunan Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu Ya bari.
Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari. Wannan Sune Jerin yayan marigayi rabilu musa ibro daya mutu ya bari.
Kamar dai yadda aka sani Marigayin ya rasu ne a shekarar 2014 bayan daya sha fama da rashin lafiyar.
Kafin rasuwar jarumin kusan za’a iya cewa, shine babba jagaba ko kuma shugaba ga kowanne da comedian.
Rabilu Musa ibro ya kasance babban jigo a harkar Finafinan barkwanci a lokacin Rayuwar sa, Muna masa Addu’a Allah Yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.
Ga Jerin Hotunan Wasu Daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu Ya bari.
Maryam Ibro
Hannafi Ibro
Jawahir Ibro
Faisal Ibro
Ahmad Ibro
Sadiq Ibro
Jafar Ibro
Maryam tare da Hannafi duka ‘ya’ yan Ibro ne.
Ga Cikakken Bidiyon Nana A Kasa 👇👇