YANZU – YANZU: An ga watan Sallah Karama a kasar Nijar, Gobe talata sallah a Nijar

An ga watan Sallah Karama a kasar Nijar, Gobe talata sallah

Da Dumi-Dumi

Majalisar Koli ta Addinin Musulunci a Jamhuriyar Nijar ta ce an ga watan Shawwal a wasu sassan kasar.

Sanarwar ta kara da cewa Nijar za ta yi sallah ranar Talata ba Laraba ba kamar wasu sassan duniya.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!