Hotuna da Bidiyon: Yadda aka gudanar da jana’izar Saratu Gidado (Daso), Allah gafarta mata

Hotuna da Bidiyon: Yadda aka gudanar da jana’izar Saratu Gidado (Daso), Allah gafarta mata

Alhassan Kwalli wanda shi ne shugaban jarumai na Kannywood ya shaida wa BBC cewa marigayiyar ta yi rasuwar fuju’a ne bayan da ta shiga daki ba ta fito ba.

“Tana zaune da iyalanta sai ta fada wa mutane cewa kowa ya je ya kwanta domin a ci gaba da ibada domin neman yardar Allah. To amma da safe ba a ga fitowarta ba har zuwa karfe daya na ranar nan ta Talata, to shi ne ‘yan uwanta suka yi ta kwankwasa kofar har ta kai ga an balle kofar, inda kuma aka gan ta rai ya yi halinsa.” In ji Alhassan Kwalli.

Ga Bidiyon da Hotunan Yadda akai jana’izar a gidan Sarkin Kano

Ga Bidiyon a nan kasa 👇👇

Ga jerin hotunan gurin jana’izar

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!