Masha Allah sarkin kannywood Ali Nuhu ya mallaki Jirgi Private Jet saboda da….

Hasu hotunan sarki Ali Nuhu da suke ta yawo a kafafen sada zumunta an yada Al Nuhu ya sai jirgin sama ga Gaskiyar maganar.

A watan 1 wato January ne sabon Shugaban kasar Nigeria Alh. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Sarki Ali Nuhu a matsayin Shugaban hukumar film ta kasa.

Wannan dalilin ne yasa wasu daga mawaka da yan film na Arewacin Nijeriya suka shirya masa Dinner ta taya murna, Saboda babu wani dan yankin Arewa da aka taba bawa wannan muka shine na farko.

Bayan basa wannan mukamin ne Bloggers suke nemo wannan tsofafin hotunan na sarki Ali Nuhu na baya lokacin da kamfani “DANA” suka bashi Ambassador suka zo Kano zasu dauke shi da jirgin su zuwa Abuja.

GA JERIN HOTUNAN A KASA.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!