Kalli jerin hotunan ‘ya’ yan jaruman kannywood su 12 da suka kai manzalin aure da zaku iya zuwa neman auren su yaunz, da kuma wanda tafi kyau daga cikin su.

1- Fatima Ali Nuhu yar gidan shugaban fina – finai ta Nijeriya, Wanda ake yiwa kirari da suna Ali Nuhu

2- Nadiyya Yakubu Muhammad ‘yar gidan jarumin Kannywood da Nollywood Yakubu Muhammad.

3- Rukayya Ibrahim Maishinku ‘yar gidan fitaccen jarumin kannywood Ibrahim Maishinku.

4- Iman Sani Danja ‘yar gidan jarumi Sani Danja da jaruma Mansura Isah tana da kannai guda 4.

5- Ameera Ummah Shehu ‘yar gidan jaruma Ummah Shehu.

6- Hawwa Hafsat Idris ‘yar gidan jaruma Hafsat Idris.

7- Sadiya Aminu Sharif Momo ‘Yar gidan jarumi Aminu Sharif Momo
