Inna lillahi Waina ilaihirajiun Allah Yayiwa Babban Lauyan Nigeria Dan Jahar Kano Muhammad Abdulhamid Namadobi rasuwa.

Inna lillahi Waina ilaihirajiun Allah Yayiwa Babban Lauyan Nigeria Dan Jahar Kano Muhammad Abdulhamid Namadobi rasuwa.

Babban Lauyan Najeriya Dan Asalin Jihar Kano, Muhammad Abdulhamid Namadobi Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Babban Lauyan Najeriya Kuma Dan Asalin Jihar Kano Barista Muhammad Abdulhamid Namadobi, Watau (Senior Advocate Of Nigeria) Da Yammacin Yau Talata A Birnin Tarayya Abuja, Bayan Gajeruwar Rashin Lafiya.

Za’a Yi Jana’izarsa Da Misalin Karfe 10:00 Na Safiyar Gobe Laraba A Unguwar Apo, Zone C Abuja.

Allah Ya Jiƙansa Da Rahama.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!