Bidiyon Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati KK Suke rerawa Juna Waka tare da Sabon Angonta

Bidiyon Yadda Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati KK Suke rerawa Juna Waka tare da Sabon Angonta

Tsohuwar jarumar Kannywood Fatima Sadisu wacce akafi sani da Fati KK, ta daura wani Sabon Bidiyonta tare da Sabon Angonta a Shafinta na Instagram inda ta kara dayin Addu’ar Allah Yasa mutuwa ce zata raba ta da sabon mijin nata.

An daura auren tsohuwar jarumar ne a ranar Juma’a 9 ga watan February na wannan Shekara ta 2024 da sahibin nata mai suna Hassan Sani Umar da misalin ƙarfe 11 na safe a Layin Mustapha Salihawa dake Sabon Kawo, Kaduna.

GA CIKAKKEN BIDIYON

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!