Amfanin ISTIMNA’I Guda 6 Na Ban Mamaki, Da Ainihin Hukunci Sa A Musulunci

Amfanin ISTIMNA’I Guda 6 Na Ban Mamaki, Da Ainihin Hukunci Sa A Musulunci

Hadin Maganin Duk Lokacin Da Kake So Azzakarinka Ya Mika A Duk Lokacin Kake So.

Har kullum dai Magidanta da dama suna bukatar jimawa suna saduwa da iyalin su domin biyawa iyalin nasu bukata, amma sai kaga hakan ya gagara.

Inda zaka ji labarin wata Matar ma ta rabu da Mijin nata sabida rashin gamsar da ita da yake a yayin da suke raya Sunna.

To a yau dai munyi bincike mun gano wani sahihin magani wanda Maigida zai jima yana jima’i da iyalin sa har yayi zagaye na uku ba tare da ya gaji ba.

Tashar “MAIJALALAINI TV” dake kan manhajar Youtube, sun yi cikekken bayanin yadda za’a hada maganin da kuma yadda za’a yi amfani da maganin akan ka’ida wajan sha kenan.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji abubuwan da za’a nema a hada maganin, da kuma yadda za’a hada shi bayan an nemi abubuwan.

Ina wadan da lokacin saduwa suke fama da Azzakarin su kafin ya mike,ina wanda idan gaban ya mike ba wuya zai sake komawa ya kwanta,ina wanda da zarar ya kawo sai gaban ya koma ya noke.

Indai kana daga cikin masu irin wannan masala to insha Allah ga maganin da zaka hada daga gida kayi amfani dashi,domin hanya ce wacce jama’a da dama suka gwada kuma suka samu biyan bukata.

ABINDA ZAA NEMA

1. Kankana

2. Madarar ruwa

3. Kanunfari

Indai baka dadewa kana jima’i to lallai ka jarraba wannan hadin maganin saurin kawowa ne guarantee insha Allah.

Yadda zaa hada a samu kankana kamar yanka 100 a yayyanka kanana sai a zuba madara ta ruwa rabin gwangwani a ciki a zuba kanunfari rabin karamin chokali a dama sosai,ko a zuba a blender a markade a juye a kofi asha awa daya kafin a kusanci iyali.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan Bayani Maganin Zaku Iya Turo Mana Sako.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2025 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈