Jiya ba Yau ba Hotunan Adam Zango tare da Matarsa ta Farko Amina da dansu Haidar.

Jiya ba Yau Hotunan Adam Zango tare da Matarsa ta Farko Amina da dansu Haidar.

Masha’Allah Hotunan Jarumin Kannywood Adam A Zango a ranar da akayi sunan dansa na farko Aliyu Wanda ake kira da Haidar, a ranar an hango Fuskokin Wasu da dama daga cikin Jaruman Kannywood sa suka Halarci wurin sunan.

Amina Uba Hassan wacce ake kira da Amina rani a Yanzu Kuma akafi saninta da Jamila Acikin shiri me dogon Zango Labarina, Amina itace Matar Adam Zango ta Farko a duniya kuma itace Uwar dansa na Farko Haidar.

Ga hotunan Jarumin nan tare da Matarsa da dansu

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!