Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafiya

Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafia

Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia

An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.

An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na kwana Casa’in sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.

Tabarakallah Yaya Dan kwambo Na Gidan Badamasi ya Aurar da Ƴarsa
Tabarakallah Yaya Dan kwambo Na Gidan Badamasi ya Aurar da Ƴarsa

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!