Daga yau bazan sake yiwa kowace mace kwalliya ba a Kannywood – Inji Mansur Makeup wanda yake yiwa Matan Kannywood kwalliya.
Lokacin da yake wa Momee Gombe Kwalliya

Lokacin da yakewa Zainab Indomie Kwalliya

Yana yiwa Maryam Ab Yola Kwalliya

Lokacin da yakewa Hadiza Gabon Kwalliya

Lokacin da yakewa Hadiza Gabon Kwalliya




