Kalli Bidiyon Yadda Fati Washa ta Kammala Karatun Degree dinta na Farko a Kasar Cyprus

Kalli Bidiyon Yadda Fati Washa ta Kammala Karatun Degree dinta na Farko a Kasar Cyprus

Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Abdullahi da akafi da sani da fati Washa ta Kammala Karatun Degree dinta na Farko a Kasar Cyprus.

Mutane da dama ne sukayi cincirindo a Shafin ta da Instagram inda suke tayata Murnar Kammala Karatun nata bayan wani faifan bidiyo data dora a shafin nata Sanye da Kayan Kammala Karatu.

Ga Kadan daga cikin faifan bidiyon da Jarumar ta wallafa nan Kamar Haka.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈
error: Content is protected !!