Abin Tausayi Zaku Tausayawa Wannan Yaron Idan Kuka Kalli Bidiyonn Labarin Da Yasa Al’umma Kuka Tare Da Zubar Da Hawaye.
Me Zaku’iya Cewa?
Wannan Yaro Da Kuke Gani An Haifeshi Da Wata Cuta Wadda Ta Hanashi Kiba Da Zaman Lapiya Gashi Kuma Iyayensa Basu Da Halin Da Zasu Dauki Nauyin Kula Da Shi Dalilin Da Yasa Suke Neman Temako Koda Da Addu’a Ne Dukda Cewar Sun Nemi A Boye Sunansu.
Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu albarka.