Bidiyon wani tsoho mai kimanin shekaru 105 yana Karanta Alqur’ani Mai Girma
Allahu Akbar Wani Tsoho Mai Kimanin Shekaru 103 A Doron Duniya Yana Karanta Alqur’ani Mai Girma Duda Tsufan Wannan Bawan Allah.
Masha Allahu babu abunda zamuce Duk da yanayin Tsufan Da yayi Amma Hakan Baisashi Ya Daina Karanta Alqur’ani Mai Girma Ba Kunga Kuwa Sai dai Muce Alhamdulillah Domin Kuwa Wannan Lamari Yayi Matukar Baiwa Alumma Mamaki Saboda A Wannan Lokaci Zaku’ga Mutun Ma Baya Kai’wa Shekaru 70 Zuwa 80 Zaku’ga Yafara Daina Iya Wasu Abu’buwan Sai dai amai.
Shikarunsa sunja matuka sama Shekaru 100 wannan na nunin duk wanda yaci gaba da kula addininsa to Tsufa bazai hanashi yin addininsa ba.
Amma Shi’kuma Wannan Tsoho Zaku’ga Ma Allah Yabasa Ikon Karanta Alqur’ani Mai Girma Sannan Ma Shine Yake Rike da Alqur’ani Mai Girma Alhamdulillah Dan Haka Zamusa Muku Wannan Hotuna Nasa a Cikin Wannan Rahoto Domin Kuga Zahiri