Ba Zan Sake Yin Aure Ba Har Duniya Ta Nade, Cewar Adam A. Zango
Daga Shuaibu Abdullahi
Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi.
Cikin yanayi na damuwa damuwa Jarumin yake bayyana hakan zaure a cikin Motar sa.
A cikin maganganun sa Jarumin yana magana ne da alamar babsa tare da matar sa, yana mai cewa tunda an zabi aikin da take yi a kan zaman aure to shi bashi data cewa.
jarumin ya shelanta cewar akwai matsala shi ya sa yake yin aure da zarar ya rabu da mace don kaucewa matsala.
