Kotun shari’ar Musulunci dake kwana huɗu karkashin mai Shari’ah Mallam Nura Yusuf Ahmad tayi umarnin a kai murja Kunya wajan Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyar ƙwaƙwalwar ta la’akari da yanayin maye da kotun tace ta lura tana ciki