A kai murja Kunya wajan Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyar ƙwaƙwalwar ta – Inji Kotu

Kotun shari’ar Musulunci dake kwana huɗu karkashin mai Shari’ah Mallam Nura Yusuf Ahmad tayi umarnin a kai murja Kunya wajan Likitan ƙwaƙwalwa domin duba lafiyar ƙwaƙwalwar ta la’akari da yanayin maye da kotun tace ta lura tana ciki

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈