Hotunan Iyayen Jaruma Nafisat Abdullahi da ‘Yan Uwanta da Kamfanonin ta, Gidajen ta da Motocinta

Hotunan Iyayen Jaruma Nafisat Abdullahi da ‘Yan Uwanta da Kamfanonin ta, Gidajen ta da Motocinta

Bayani Akan Nafisat Abdullahi

Nafisat Abdullahi, Asalin sunanta shi ne Nafisat Abdurrahman, Abdullahi Amma an fi saninta da Nafisat Abdullahi ko Kuma Nafisa Sai Wata Rana. An haife ta a ranar 23 ga watan janairu a shekara ta alif dari tara da casa’in da daya 1991.

Mahaifin Nafisat Abdullahi

Abdulrahman Abdullahi

Nafisat Abdullahi ita ce ‘ya ta hudu ga gidan Abdulrahman Abdullahi, wani dattijon jiha mai sana’ar Mota.

Mahaifiyar Nafisat Abdullahi

Zainab Abdullahi

Nafisat Abdullahi ita ce ‘ya ta hudu a gurin Zainab Abdullah

Kanwar Nafisat Abdullahi

Yan uwan Nafisat Abdullahi

Nafisat Abdullahi ita ce ‘ya ta hudu ga gidan Abdulrahman Abdullahi, wani dattijon jiha mai sana’ar Mota da kuma Zainab Abdullah. ‘Yan uwanta su ne Fatima Abdullahi, Muhammad Abdullahi, Asma’u Abdullahi. Ta yi karatun firamare a makarantar Airforce Private School da ke Jos.

Ita da ‘Yan Uwanta a Saudia

Kamfanonin Nafisat Abdullahi

Jaruma Nafisat Abdullahi tana da kamfani da yake kayan Kwalliya na Mata Kala Mai suna NAAF GA hotunan.

Sanan jaruma Nafisat Abdullahi tana da gurin Saida Abinci da Drinks mai suna AFRO CHILL a Jihar Jos ga hotunan

Sanan jaruma Nafisat Abdullahi tana da gurin yiwa Mata Kwalliya a Jihar Kano wanda babu mai suna NAFCOSMETIC kamarsa ga hoton

Wannan sune kamfanonin jaruma Nafisat Abdullahi guda uku.

Motar Nafisat Abdullahi

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈