Kalli sabuwar motar jaruma Aisha Humaira kirar ” Mercedes Benz GLE 2020″ ta kimanin kudi Naira Miliyan ₦40M

Kalli sabuwar motar jaruma Aisha Humaira kirar ” Mercedes Benz GLE 2020″ ta kimanin kudi Naira Miliyan ₦40M

Barkan ku da sake kasan cewa damu a wannan shafi namu mai albarka na kannywoodstyle, Inda muka saba kawo muku aguguwan da suka safi masana’antar Kannywood.

Fitacciyar jarumar kannywood Aisha Humaira ta sai sabuwar mota kirar “Mercedes Benz GLE 2020”

A ranar Lahadi ne fitacciyar jarumar nan ta kannywood ƴar gaban gashin Rarara,Aishatul Humaira ta siya sabuwar motar data jima tana muradi.

Jarumar ta wallafa bidiyon motar ne a shafukan ta na sada zumunta wanda mutane dubun nai ne suka taya ta murna hadi da fatan Allah da kashewa lafiya.

Jarumar tayi matuƙar jan hankalin mutane duba da irin yanayin da ake ciki a Najeriya na rashin kuɗaɗe.Wasu masana mota sun wallafa a shafin Tiktok da Instagram cewa:

GA CIKAKKEN BIDIYON DATA WALLAFA. 👇

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈