Kalli Hotunan Fitattun Mawakan Kannywood tare da Yayansu Acikin Yanayi na Farin Ciki

Kalli Hotunan Fitattun Mawakan Kannywood tare da Yayansu Acikin Yanayi na Farin Ciki

Hotunan wasu daga Cikin Fitattun Jaruman Kannywood tare da Yayansu acikin Yanayi na Farin Ciki.

Kalli Jerin Hotunan Mawakan Anan

1- Umar M Shareef da Dansa

2- Nura M Inuwa da ‘Yar Oga

3- Naziru A Ahmad da Dansa

4- Ado Gwanja da Yarsa

5- Ali Jita da ‘Yarsa

6- Nazifi Asnanic da ‘Yarsa

7- Adam A Zango da ‘Yarsa

Wannan mawakan muka sami damar kawo muku nasu hotunan, Sauran mawakan ga nasu nan zamu kawo muku a Bidiyon kasa.

GA CIKAKKEN BIDIYON 👇

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2025 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈