Masha Allah; Kyawawan Hotunan Maryam Intete ‘yar gidan ‘Yar Auta (Sabira Gidan Badamasi)
‘Yar Auta tsohuwar jarumar kannywood wace akafi sani ta da (Sabira Gidan Badamasi) a yanzu.
‘Yar Auta ta auri Murgayi Rabilu Musa Dan Ibro wanda har suka haifi yarinya daya, mai suna Maryam.
GA HOTUNAN NATA A NAN KASA
Yar Gidan Yar Auta
Yar Auta
Maryam Intete