Jarumar Kannywood Fatima Hussain wacce akafi sani da Maryam Labarina tayi rabon tallafin kayan abinci ga mabuƙata a mahaifar ta.
Jarumar ta raba musu Shinkafa, Suger, Taliya, Gero, da sauran kayan masarufi, domin taimakawa al’ummar garin nasu a wannan wata na Ramadana.
Wane fata za kuyi mata?