
Hotunan Iyayen Umar M Shareef da Matarsa da ‘Ya’yansa da ‘Yan Uwansa da Gidajen sa da sauransu
Takaitaccen Tarihin sa

Umar Muhammad Shareef Wanda aka fi sani da Umar M Shareef (An haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da tara miladiyya 1989) a cikin garin Kaduna. Fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya haka nan kuma mai shirya fina finan Hausa kuma jarumi a masana’antar ta Kannywood
Umar M Shareef, fitaccen mawakin Hausa ne, na soyayya, sannan an san shi a matsayin jarumi a masana’antar Kanywood. Umar M Shareef yana da kyakkyawar alaka da dukkan yan wasan kwaikwayon Hausa na Kanywood musamman Ali Nuhu wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen fito da jarumin, sannan ya samu lambar yabo daga bangare daban-daban.
Mahaifinasa

Mahaifiyarsa

Matarsa

Maryam Umar M Shareef
‘Ya ‘yansa
Aliyu Umar M Shareef da Hafsat Umar M Shareef

‘Yan Uwansa
‘Yan Uwan Umar M Shareef su uku da suke Uwa daya Uba daya sune. Mustapha M Shareef da Abdul M Shareef


Ranar Birthday
Hotunan ranar Bikin zagayowar ranar haihuwar karamar ‘yar sa HAFSAT

Aliyu & Hafsat Umar M Shareef

Hafsat Umar M Shareef
