Adam A Zango ya bayyana cewa duk wata jaruma da tashigo kannywood tafi karfin iyayenta ne

Adam A Zango ya bayyana cewa duk wata jaruma da tashigo kannywood tafi karfin iyayenta ne

A wata hira da aka yi da adam a zango ya bayyana a wani hira da gidan jaridar bbc hausa tayi da shi, ya bayyana cewa duk wata jaruma da ta shiga kannywood tabbatas iyayen ta basa so sai dai tafi karfin su.

Kalli bidiyon inda yayi bayanin hakan a kasa.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈