Innalillahi; Malam Umar Bayan Shekaru 42 Dayin Aure Amma Allah Bai Bashi Haihuwaba Sai Yanzu, Amma Matarsa ta kamu da ciwon daji….. 😭🥲

Innalillahi; Malam Umar Bayan Shekaru 42 Dayin Aure Amma Allah Bai Bashi Haihuwaba Sai Yanzu, Amma Matarsa ta kamu da ciwon daji….. 😭🥲

Kamar Yanda Yan Uwa Musulmai Suka Samu Labarin Farin ciki Na Haihuwar Yara Yan 4 Wanda Allah Yabaiwa Malan Umar Bayan Shekara 42 Dayin Aure Amma Allah Bai Bashi Haihuwaba Sai Yanzu

Saidai Hai,huwar Tazo Da Tan Garda Wanda Kamar Yanda Kuke Gani Allah Yajarabci Mahaifiyar Da Lalura Ta Cutar Jeji Wacce Akafi Sani Da Cutar Kansa Bata iya Shayar Dasu Saboda Halin Datake Chiki Saidai Madara Ko Kuma Ruwa Ayanzu Malan Umar Kowa Yasan Bashida Halin iya Siyan Madarar Saidai Temakon Da Masu Dubiya Suke Kawowa Ake Basu


Yau Kwananta 4 A Gadan Asibiti Wanda Likitochin Sunnemi Kudi Mai Tarin Yawa Wanda Malan Umar Bashida Halin iya Biyansu Hakanne Yasa Yaje Gurin Dukkan Wani Dan Siyasa Dayasani Dakuma Masu Hali Amma Baasamuba Saida Alkawari Daake Tayi Masa Hakanne Yasa Dole Yazo Wannan Masallaci Mai Albarka Na KN MASJIDUN Domin Neman Taimakon Yan Uwa Musulmai Mai 5 Mai 10 Temako Baya Kadan Baya Yawa Bisa Lalurar Da Matarsa Take Ciki Dan Allah Mutemaka Muceto Rayuwar Wadannan Yara 4 Karsu Zama Marayu Allah Yasa Mudace 🙏

Ga account Nombar Gidauniyar Temakon Marasa Karfi Na Kano
1864243312
Access Bank
Umar Mogaji Sani

Domin Karin Bayani Zaku iya Zuwa Babban Asibitin Gwabnati Dake Dawakin Kudu Kano Daki Mai No38c Ban Garan Mata

Dan Allah Mutemaka Mutura Ko Group 3 Hakanma Sadakane 🙏

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈