Jarumai Abba El-mustapha tare da mai Dakinsa sunyi murnar cika shekara 14 dayin Aure, Allah Ya Kara Zaman Lafiya

Jarumai Abba El-mustapha tare da mai Dakinsa sunyi murnar cika shekara 14 dayin Aure, Allah Ya Kara Zaman Lafiya

Fitaccen Jarumi a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa Abba El-mustapha wanda a Yanzu Shine Shugaban Hukumar tace Finafinai ta jahar Kano.

Yayi Murnar Cika Shekaru goma sha 14 dayin AureJarumin Ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa: An Daura Aurenmu Ranar June 12, 2010 A Yau, Shekara Goma Sha Hudu And Counting, Yaa Allah, Ka Kara Mana Zaman Lafiya, Kwanciyar Hankali Da Yalwatar Arziki.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈