Jerin Hotunan Wasu Fitattun Matan Kannywood da Suka rigamu Gidan gaskiya.

Hotunan Wasu Fitattun Matan Kannywood da Suka rigamu Gidan gaskiya

Allah Sarki rayuwa Wannan Hotunan Wasu Fitattun Matan Kannywood Kenan Wanda Allah yayiwa Masu rasuwa Shekaru da dama Allah Ya gafarta Masu.

1. Hauwa Ali dodo

2. Amina garba

3. Hauwa Maina

 

4. Aisha Dan Kano

5. Hafsat Sharada

6. Hajiya Binta Kofar Sauri

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈