Hotunan Sallah gidan Sarki Ali Nuhu, Amman shi yaan kasar Landon.
Kamar yadda ko wane jarumi a masana’antar Kannywood yake sakin hotunan Sallah dashi da iyalan sa haka ma yanzu Kashi mun kawo muku zafafan hotunan Sallah na Gidan Sarki Ali Nuhu.
Amma Duba da matsayin da Sarki Ali Nuhu ya samu na MD Nigeria Film Corporation yanzu haka ina kasar Landon a kasar yayi Sallah, Baiyi Sallah a Nijeriya Ba saboda yana yin aikin.
Hoton Ali Nuhu a kasar Landon
Ga Jerin Hotunan Gidan Sarki Ali Nuhu
Ali Nuhu Full Family ❤️