Hotunan akan Rayuwar Madugu Rabiu Musa Kwankwaso Gidansa, matarsa, ‘ya’yansa, kamfanoninsa, mamarsa, babansa, matarsa ta fari da sauran abubuwa akansa…

Hotunan Akan Rayuwar Madugu Rabiu Musa Kwankwaso Gidansa, matarsa, ‘ya’yansa, kamfanoninsa, mamarsa, babansa, matarsa ta fari da sauran abubuwa akansa…

KARIN BAYANI AKAN RAYUWAR RABIU MUSA KWANKWASO

Rabiu Musa Kwankwaso fitaccen dan siyasar Najeriya ne wanda ya yi aiki a bangarori daban-daban na siyasar kasar. Ya yi Gwamnan Jihar Kano daga 1999 zuwa 2003. Ya fadi zabe a 2003 wanda ya hana shi komawa ofis amma tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya nada shi Ministan Tsaro. An sake zabe shi a matsayin Gwamnan Jihar Kano daga 2011 zuwa 2015. Ya kuma taba zama Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya. A 2022, Kwankwaso ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a zaben shugaban kasa na 2023 a karkashin jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP).

Shida zababben shugaban kasar Nigeria a yanzu Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Shida Tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Shida Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2025 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈