Yan Matan Gidan Gyaran Hali Suke Kuka lokacin da Yan Uwansu Zasu Wuce bayan Sun Sauke Alkur’ani Mai girma

Yan Matan Gidan Gyaran Hali Suke Kuka lokacin da Yan Uwansu Zasu Wuce bayan Sun Sauke Alkur’ani Mai girma

Allah Sarki Yadda Yan Matan Gidan Gyaran Hali Suke Kuka lokacin da Yan Uwansu Zasu Wuce bayan Sun Sauke Alkur’ani Mai girma

Wasu ‘yan’mata matasa 17 dake zaune a gidan Yari a Minna fadar jihar Neja, sun gudanar da Walimar Saukar Al-Kur’ani Mai Girma.

Matasan, sun yi amfani da zamansu a wannan gida ne domin ribatar rayuwarsu da karatun littafin Allah Qur’ani, kafin lokacin fitansu ya yi, wadanda a haka ne har suka kai ga yin sauka..

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2024 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈