Wani Dan tiktok yayiwa Rarara Martani mai zafi akan ‘wakar Arewa na Godiya’

Wani Dan tiktok yayiwa Rarara Martani mai zafi akan ‘wakar Arewa na Godiya’

Wani Dan tiktok yayiwa Rarara Martani mai zafi akan ‘wakar Arewa na Godiya’

Wani fitaccen mai amfani da kamar tiktok yayiwa Dauda kahutu Rarara raddi mai zafi akan wakarsa ta “Arewa na Godiya” ya fitar da wakar ne shekaranjiya akan irin nade nade da ankayi na ministoci kuma mawakin yana fadin arewa na dariya wato babu wani hali da arewa take ciki.

A a Yanzu Mutane da yawa suna zagin Rarara Akan Abunda ya Faru Akan wannan Wakar.

Kuci Gaba da Bibiyar wannan shafin namu al’barka.

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2025 Mikiya - WordPress Theme by WPEnjoy
Danna Nan Ka Kalli Bidiyon 👈