KOTU TA TURA WASU YAN DAUDU GIDAN YARI BISA ZARGIN KAI HARI OFISHIN HISBA……

Jim kadan bayan Sheikh Malam Aminu Ibrahim Daurawa yayi murabus inda yan daudu sukaje suka farfasa ofishin hisba to yau dubunsu ta cika inda hukumar hisba ta kamosu ta gurfanar dasu a gaban kotu