Wani faifan bidiyo ya karade kafar sada zumunta ta zamani wato soshiyal midiya a dalilin wata amarya ta bayyana tare da wani katon saurayi suna wasa, wanda ake zargi da kanin mijinta ne.
Wannan dalilin ne ya saka bidiyon yakai inda ba’ayi tsammani ba, haryanzu dai babu wani rahoto da ya fito game da yadda wannan amarya ta kare da mijinta.