Kalli Abun Kunyar Da Wasu Matan Aure Suka Yiwa Mijinsu Kuma Suka Dora A Shafukan Sada Zumunta
Amarya ta kwashi kashinta a hannu a gurin uwar gida a daren farko sduk wannan shine satin karshe na daurin aure da akeyi bisa al’ada saboda kusantowar watan azumin Ramadan.
Uwargida dai takadawa amaryar dukane a ranar da zata tare da angon nata wasu mutane suna ganin abunda tayi dai dai ne wasu kuma naganin batayi dai dai ba amma nasan bayan kunji kanin labaran zaku bada amsa dakanku.
Amarya da Uwargidan asalinsu fulanin garin kamaru ne kuma bisa al’adar garin idan za’a kaiki gidan mai kishiya sai amfara kaiki kin gaida uwar gida andanka Amanar ki a hannunta kin gaisheta su al’adar garin kenan kuma mafi yawancin garuruwan dake arewacin kasar nan suna gudanar da irin wannan al’ada.
Ta idan za’a akai amarya dakin miji sai amfara kaita ta gaida uwar gida idan mai mata ne.

Amaryar dai da Uwargidan aminan junane kuma kawar shawarar tace tagama sanin sirrinta gaba kidaya mata dayawa sunce babu kishin dayakai wannan zafi saboda tarigada tagama sanin lagwanki da duk wasu mahimman sirrikanki hakanne ya fusata wannan amaryar ma.
Sannan dadin dawa a wata majiyar ango baida ko sisi uwargida ta dauki kudin gadanta ta bashi ya fara sana’ar saida mashina har Allah yasanya albarka acikin kasuwancin nasa yayi kudi sosai shikuma yarasa abunda zai sakamata dashi shine yasa kamata da da tsaleliyar amarya.
Wannan dalili yasa take ganin ta bashi Jari dan su rufawa kansu asiri su dinga samun abunda zasuci shine shikuma zai kara aure hakan yasa ranta yabaci har takai da tayima kishiya tata dan banzan duka.
Shin meye ra’ayinku daganne da wannan hukunchi da amarya tayi nazane wannan amarya.