IKON ALLAH!! Yadda Wata Karamar Yarinya Mai Kimanin Shekaru 5 ta Sauke Al’Qurani Mai Girma Tareda Wasu Kananan Dalibai Yanzu a…
Tabbas Wannan Ba Karamin Abun Farin Ciki Bane Muna Masu Taya Wannan Yarinya Murna Tareda Taya’ Iya’yen ta Murna Allah ya Rikar Mata.
Tabbas Ta Samu Manyan Kyaututtuka Abun Sai Wanda Ya Gani Lamarin Yayiwa Al’umma Dadi Matuka.