Hira da Musamman da Dauda Kahutu Rarara akan Cire Tallafin Man Fetur
Hira ta musamman da “Dauda Kahutu Rarara” Akan Ingancin Cire Tallafin Man Fetur da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tunubu Yayi.
Masha Allah Rarara Ya Gama Warware Komai ~ Allah Yasa haka Shine mafi Alheri.
A Cikin hira ta Musamman da Akayi Da Shugaban Mawakan Jam’iyyar APC wato Alhaji Dauda Kahutu Rarara a Dandalin tattaunawa da Jaruma Hadiza Gabon, Ya Bayyana Cire Tallafin Mai da Shugaban Kasa yayi yayi daidai. Saboda Hakan shine hanya mafi dacewa da za’a taimakawa Talakawa da kuma Bunkasa tattalin Arziki.
Ya Bayyana Dalilai da dama wanda Cire Tallafin Man fetur dun zai Taimaka Fiye da Rashin Cirewa.
ZAKU IYA KALLON BIDIYON KAI TSAYE TA NAN:
Domin Kallon Cikekken Bidiyon Hirar Zaka Iya Zagayowa tashar ” HADIZA GABON OFFICIAL” Ko Kuma Ka Dannan Koren Rubutun dake Kasa: