Yadda Ubangji ya Albarkaci wani magidanci a Zariya da ƴaƴa ƴan Mata 7 da su ka haddace Alƙur’ani mai girma daga Makarantar Ta’awun Li-Tahifizil Qur’an Zariya.
A gaskiya Wannan Abin Farin ciki ne Agaresa Dakuma Addinin Musulunci Bakiɗaya
Muna Roƙon Ubangiji Allah Dayasa Wanna Haddatasu Tazamo Abin Farin Ciki agaremu Baki ɗaya
Wane fata zaku yi musu?
Wannan Labarin Munsamu Shine Daga Shafin Gaskiya Dokik Ƙarfe Kafar Yaɗa Zumunta
Kucigaba Da Kasancewa tare da wannan shafin namu mai Albarka Domin Samun Ingantattun Shirye Shirye Dakuma Labarukan Duniya Akan Kari